Thursday, 20 August 2020

BARKA DA SABUWAR SHEKERA 1442 HIJRA

Barka da yau kuma barka da sabuwar shekera, Allah ya  agazamana a duk kananan abinda mukeyi na alhairi ya kuma tallafa kunliyamu izuwa mataki nagaba dama sauran kungoyoyin, ya nuna mana nagaba masu zuwa da rai da lafiya ya kuma jika magabatan mu da shehunnemu, idan tamu tazo Allah yaa mucika da imani, Ameen.

P.R.O
Sanusi
First Aid Group of YMCN
Munazzamatu Fitiyanul Islam Abuja


No comments:

Post a Comment